Cabbage fish toast

Mrs Mubarak
Mrs Mubarak @maanees_kitchen

Nayi wannan hadin ne saboda yaran suna son kifi.

Cabbage fish toast

sharhuna da aka bayar 2

Nayi wannan hadin ne saboda yaran suna son kifi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kifi
  2. Tarugu
  3. Tattasai
  4. Albasa
  5. Magi
  6. Mai cabbage
  7. Foil paper
  8. White vinegar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke kifin da ruwan white vinegar, ki tabbatar kin wanke ya fita ki barshi ya tsane

  2. 2

    Ki jajjaga tattasai da tarugu ki magi ciki ki aje agefe

  3. 3

    Ki yanka albasa a tsaye itama ki ki ijeye gefe daya

  4. 4

    Ki yanka cabbage shima ki ijiye

  5. 5

    Ki tabbatar oven dinki a tsaftace yake ki fitar da try dinshi ki shimfida foil paper akai

  6. 6

    Sai ki dauko kifinki ki daura akai,ki dan yimai kamar tsaga biyar ta yadda kayan zasu shiga ciki kiyi amfani da brush wurin oiling dinshi da mai

  7. 7

    Bayan kin shafa mai sai ki kawo kayan jajjagen ki sa akai. Kimayar ki bashi kamar 10minute

  8. 8

    Ki bude ki sa albasa da cabbage in akwai bukatar mai kidan kara saiki mayar ya iyar na tsawon 5minute

  9. 9

    Idan yy zakiga ya kara fashewa kuma ya fitar da ruwa sai ki fitar dashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Mubarak
Mrs Mubarak @maanees_kitchen
rannar

Similar Recipes