Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
2 yawan abinchi
  1. 2 cupsFlour
  2. Butter 1pack
  3. 3Egg
  4. Flavour ½ teaspoon
  5. Sugar 1cup
  6. Food Colour

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Ki zuba sugar dinki da butter kiyi ta juyawa sosoai har se ya hada

  2. 2

    Se ki zuba kwai dinki kiyi ta juyawa seyayi haske kadan

  3. 3

    Sekisa flour da flavour dinki kiyi ta juyawa har su hade sekisa colour idan kinason me colour

  4. 4

    Se kisa cupcakes paper a cikin pan din cupcake kisa a oven ya gasu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
miss leeyarh
miss leeyarh @missleeyarh
rannar

sharhai

Similar Recipes