Sakwara da miyar egusi

Sakwara da miyar egusi
Steps
- 1
Farko ki fera doyar ki wanke ki daura a wuta ki barbada gishiri da sugar Akai ki rufe ta dahu sosai kina lura da ita
- 2
Bayan ta dahu sai kisamu turmi kisa kadan kadan kina dakawa kina yayyafa ruwan dumi har ta hade jikinta ki mulmilata acikin leda
- 3
Sai kisamu tukunya ki zuba nama,Banda,da dafafiyar gandarki kizubaa albasa da attaruhu da kayan qanshii ki barsu suhade jikinsu
- 4
Sai ki zubamusu manja Akai da alayyahu da suwaka da kayan dandado kibarsu su turara kamar minti biyu zuwa uku
- 5
Daganan sai kisamu kwano ki juye egusi aciki kidama da ruwa yayi kauri sai kiyuye Akai ki barbada ugu ki juyasu sosai kirufe yakara turara
- 6
Shikenan miyar ki tagamu sai cii tare da daddadan lemonki😋 enjoy ur weekend
Similar Recipes
More Recipes
-

Vilde!:)
-

Nana Aliyu
-

Kulsoom Bukhari
-

cindybear
-

Cream Cheese Dip with Dill Leaves
Darshana Patel
-

Durreshahwar Khan
-

wingmaster835
-

Bina Anjaria
-

Old Fashioned Baked Macaroni and Cheese
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

breadnnbutter
-

meme4
-

bkawa73
-

Fatima Aliyu
-

Fatima Abdullahi
-

Chitra mathur
-

Cheesy polenta fingers | baby food and adult snack
Marianna Christodoulou
-

sudha dhanuka
-

Madiha Tahseen
-

Mrs.Imran Malik
-

sudha dhanuka
-

Indrani Chatterjee
-

Reyhane.k









Comments (2)