Fanke
Nayishine don Karin safe 🥰
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki tankade flour naki sai kijuya sugar kibarbada gishiri kadan sai kisa yest naki ki kwaba da ruwan dumi kar yayi ruwa kar yayi tauri daidai misali
- 2
Sai ki rufe kibarsa yatashi bayan ya tashin sai kisa mai awuta yayi zafi sai kina cira kina soyawa
- 3
Shikenan sai ki barbada sugar ko duk abunda kikeso ko Miya ko yaji ko pp soup😋🤗
Made this recipe? Share a Cooksnap!
Let Fatima Abdullahi know how it turned out.
Nothing says thank you like a photo!
Someone made your recipe and shared a Cooksnap!

Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15948415










sharhai