Pancake

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
Bauchi

Ina son shi sosai

Pancake

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Ina son shi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Madaran ruwa
  2. Eggs
  3. Flour
  4. Sugar
  5. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na tankade flour sai na hadashi da sugar da gishiri

  2. 2

    Sai na fasa kwai na hada da Madara sai na juye akan hadin flour.

  3. 3

    Na shafa butter a jikin Pan da yayi zafi sai na zuba batter din a ciki da daya gefen ya nuna sai na juya daya gefen.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yar Mama
Yar Mama @YarMama
rannar
Bauchi
Kitchen is my favorite place
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes