Alewar gyada

Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
Sokoto State

Wannan alewar tanada banbanci da kankam saboda ita laushi gareta, akwai wani suna da ake mata Amman na manta😂 sai kawai nasa haka

Alewar gyada

Wannan alewar tanada banbanci da kankam saboda ita laushi gareta, akwai wani suna da ake mata Amman na manta😂 sai kawai nasa haka

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki gyara gyada sai ki soya a pan sama-sama, ki murje ki fece kwalhwar sai ki daka a turmi.

  2. 2

    Ki zuba sugar a tukunya kisa ruwa kadan kibari ta tafasa, sai ki zuba takakkiyar gyadar ki tuka, ki shafa mai a leda sai ki zube, in tasha iska sai ki yanka haka.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
rannar
Sokoto State
sunana Rukayya Ashir saniIna son yin girki kala-kala, Abubuwa da yawa dangane da kitchen suna burgeni.
Kara karantawa

Similar Recipes