Dafa dukan shinkafa

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
Bauchi

Naji kwadayin shinkafar gidan biki shine nace barinyi da kaina.

Dafa dukan shinkafa

Naji kwadayin shinkafar gidan biki shine nace barinyi da kaina.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko na gyara kifin na soya sai na aje a gefe

  2. 2

    Na Sai Mai a tukunya sai nasa albasa da kayan miya na soya Sosai.

  3. 3

    Sai na zuba ruwa nasa su maggi da sauran kayan hadin na rufe domin ya tafasa

  4. 4

    Da ya tafasa sai na wanke shinkafa na zuba akai na rage wuta da ruwan ya ja sosai sai na zuba kifi
    Sai da ya turara na sauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yar Mama
Yar Mama @YarMama
rannar
Bauchi
Kitchen is my favorite place
Kara karantawa

Similar Recipes