Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16428407

Kidaura ruwanki a wuta ya tafasa sai kiyi rude idan ya nuna ki tuka
Ki yanka ayoyonki kidaura ruwa kisa wake da kayan kamshi ya nuna
Sai kisa ayoyo ta kanwa ta nuna tayi yauki sai kisau ke ciki da stew
An kwafa!
More Recipes

sharhai (2)