Taliya mai da yaji da wake

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh

Ni a kebbi nasan wannan dadin 😀

Tura

Kayan aiki

25mnt
Mutum daya
  1. Taliya kwata zaki rabata gida uku kenan
  2. Maggi daya
  3. Yaji rabin spoon idan kina bukata ki kara
  4. Albasa karama
  5. 3Manja spoon
  6. Wake cikin hannu

Umarnin dafa abinci

25mnt
  1. 1

    Ki wanke wake kidafa

  2. 2

    Ki dora ruwa idan suka tafasa saiki saka taliyar ta dahu yadda kikeso

  3. 3

    Saiki zube a colander ki wanke ta ki soya manja da albasa ki zuba shikenan saici😋

  4. 4

    Zyeee M@l@mi's kitchen

    S@NW@ ADON M@T@ GROUP

    Dan girman Allah Kada ayimin editing 🙏🙏🙏

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

Similar Recipes