My okra soup
If you swallow this soup......😋
Umarnin dafa abinci
- 1
First of all I add 4 cups of water inside de pot nakunna gas nbarshi ya tafasa na wanke shinkafa
- 2
Najira ya tafasa nazuwa shinkafa nabarshi yayi luguf sosai bayan ya dahu nasauke nasa a flask
- 3
Sannan oready na tafasa nama na na soya nama kayan Miya ganda
- 4
Na wanke ganda najika, sannan nasa manja da kayan Miya a pot Dina
- 5
Thank you 💃💃💃 I enjoyed at de time a eat
- 6
Bayan na soyasu nasa ruwa daidai daya tafasa nasa okra nawa nasa kanwa ya dahu sannan nasa Maggi nayi using red an green oga duka....
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16613007








sharhai