Tuwon shinkafa da miyar alaiyahu

Aisha Abubakar @aishbil
Tuwon shinkafa da miyar alaiyahu
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke shin kafarki ki jikata sai ki zuba ruwan zafiki su tafasa sannan ki zuba shin kafarki
- 2
Sai Kuma hadin Miya
- 3
Ki je jajjaginki sannan ki suya manjanki sai ki zuba kayan miyanki ki suya su suyu sannan ki zuba ruwa saiki zuba kayan kulinki sai ki rufe sai ta gisdu
- 4
Saiki zuba kubewa itama ki barta ta dahu sai ki burkake sannan ki zuba alaiyahunki da Kika yanke kuma Kika wankeshi da gishiri don don godun meyarki karta yi baki
- 5
Saiki rufe kamar na min tona saiki burkake miyarki sannan ki bata minti 2 sai manki ya tasu sai ki saukar
- 6
Kin gama towun shin kafa da miyar alaiyahu
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16664658



sharhai