Irish ball

Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
Very simple and delicious for breakfasts
Try it and thank me later
Irish ball
Very simple and delicious for breakfasts
Try it and thank me later
Umarnin dafa abinci
- 1
Na fere dankalina na wanke na yanka manya na xuba a tukunya na xuba gishiri kadan na dora a wuta
- 2
Bayan y dahu na juye shi a colender
- 3
Na jajjaga albasa d tafarnuwa da attaruhu
Na kawo dankalin na xuba aciki na xuba maggi d curry na dadakasu
Bayan sunyi laushi
Na ringa diba Ina mulmulawa kamar ball - 4
Na fasa kwai na yanka albasa aciki na xuba maggi
Na kawo bread crumbs dina na xuba a plate
Na xuba mai a Pan - 5
Bayn yayi xafi na ringa kawo wann mulmulalam dankalin Ina sawa a kwai sai na sa achikin garin bread sai na saka a mai
- 6
Ki barshi ya soyu shkn
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16697064



sharhai