Steps
- 1
🍽 *fyazil's Cuisines*👩🏻🍳
*KAMONIYA*
⚜ki gyara kayan cikin ki, kisa a tukunya kisa ruwa, kisa onions, attarugu, Shambu, tattashe, garlic, Maggie, Madish, tumeric, curry, coriander powder, nut meg, dried Ginger, Italian spice. Ki aza awuta kibari ya
- 2
Yayita tafasa in ruwan ya shanye kikara ruwa kadan kibar Kayan ciki ta nuna. Kamoniya shiba kamar pepper soup bane ba a sauke ta da ruwa. Ana barta ne tayi kauri kamar miyar stew sai a sauke.
Zaki iya cin kamoniya da bread, white rice, akan rice and stew, spaghetti or macaronic, ko Kici da alale. Its Delicious😋😋.*fyazil's Cuisines*👩🏻🍳
Similar Recipes
More Recipes
-

Aishwarya Kitchen A
-

Brandon
-

Vermicelli Upma with Mix Vegetables
Aruna Thapar
-

Krishna Dholakia
-

Apple Cardamom Smoothie | Fresh & Creamy Apple Drink
Krishna Dholakia
-

Seema Sharma
-

Radhika Shaparia
-

Healthy delicious majedar vermicelli dry fruits kheer
Ramaben Joshi
-

Salmon in Honey Glaze with Lemon
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Fast cooking Banana Pudding Trifle
Diana Graffs
-

DuckyDuck
-

Kristina.Stephens
-

Joe Thorstensen
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Pranali Deshmukh
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Deejarh berver
-

Soumya Raj
-

Rozina Dinaa
-

Joses
-

Mamta Agrawal
-

Nrapendra Pal Baghel
-

Glory








Comments