Steps
- 1
Fyazil's Cuisines*
*AGWALUMA JUICE*/
*AFRICAN STAR FRUIT*Ki cire kwallayen Agwaluma, abarba kuma kiyi peeling ki yanka shi kanana. Kisamu Blender Jar kisa Agwaluma da abarba sai ruwan apple juice.
- 2
Kiyi blending sai kiyi sieving and set aside. Sugar kuma zakiyi caramelizing nashi.
*Caramelization*
Kisamu karamar tukunya kisa sugar ki daura a wuta on a low flame kibarshi ya narke kina juyawa in yazama brown - 3
(karki bari ya kone) saiki kashe wutan kisa ruwa akai ki zuba acikin sauran drink naki ki juya and refrigerate. Akwai dadi Sosai.
*fyazil's tasty bites*
*IG_ fyazilmkyari_007*
Similar Recipes
More Recipes
-

Beena Radia
-

Greek Yogurt a la "Ballaststoff" :)
Ulla Lavina
-

Gary Waite
-

Darshana Patel
-

Yadnya Desai
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Deepa Rupani
-

Heena Jani
-

A-Bomb
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

tasneem2777
-

rasmimohanty
-

Madhu Mala's Kitchen
-

Harshitha Gurukumar
-

Leena Mehta
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Judith Okpe Abj Moms.78
-

vanshika bhatia
-

Crispy Potatoes & Pan Fried Salmon with Summer Salad
Pawon Indo Bule
-

Harshitha Gurukumar
-

Mithu Majumder
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/4963437











Comments