Coconut gullitsuwa
Is very tasty I use fyazil reciepe thanks
Steps
- 1
Dafarko zaki zuba madara,baking powder,flavour,kwakwameti or kwakwa dakika gurza but ni da kwakwameti nayi shi isa bansa sugar
- 2
Seki sami ruwa kijuya madarannan suhadu dakyau da kwakwameti or kwakwa sannan kifara saka ruwa kadan kadan kina juyawa Dan karyayi yawa
- 3
Kuma karyayi tauri daidai inyayi seki wanke hannunki kishafa mai
- 4
Sannan kifara mol molawa kina ajewa awani Abu ko plate ko tire inkingama kisami Leda me kyau ki rife kibarsa for some times sannan kidaura mai intai zafi sannan kifara tuyawa finish intai brown seki kwashe done
Similar Recipes
More Recipes
-

Jamaican Meatloaf with Peppers and Banana Topping
Rebecca Dunsworth
-

Gabriel Ivarsson
-

Lauki Thalipeeth (Bottle Gourd Flatbread)
Sangita Vyas
-

Angella Ambrose
-

Karthikeyan Nanjanavaram -

Easy Homemade Naan (Pan Method)
Phenny Sharon -

Cook1999 -

Irada Kitchen
-

shimi
-

MChaz41
-

Asma Sbeih
-

Natalie Truscello
-

Vaishali Suhas
-

Rojalin Behera -

Rajeshwari Bhat
-

Rice with beef stew and carrot chillies
Fatma mohammed Rajab
-

Vibha Vibha
-

zhamz(bintu's Kitchen)
-

zhamz(bintu's Kitchen)
-

Nyambura Mukururi
-

Sadhana Singh
-

Subhanjali Panwar Chettri









Comments