#Kunucontest SPECIAL KUNUN TSAMIYAH

#kunucontes
Kunun tsamiya yanada saukin yi,kuma yawanci ana yinsa dan shaawa, i luv 😋 kunun tsami,ina son kunu tsamiya,inajin dadin shansha 😋😋😋
#Kunucontest SPECIAL KUNUN TSAMIYAH
#kunucontes
Kunun tsamiya yanada saukin yi,kuma yawanci ana yinsa dan shaawa, i luv 😋 kunun tsami,ina son kunu tsamiya,inajin dadin shansha 😋😋😋
Steps
- 1
Da farko inzakiyi garin kunun tsamiya,zaki surfe gero ki wanke duk dusar zakiga tafita,ki barshi y bushe ki zuba kayan kamshi saiki kai inji anika miki saiki zo ki ajiye abinki duk lokacin da zakiyi kunun ki saiki dauko kiyi amfani dashi
- 2
Da farko zaki tanadi tsamiya,garin kunu,ruwa,zanyi anfani da tsamiya ita kadai
- 3
Zaki zuba ruwa acikin bowl
- 4
Saiki dauko garin kunun ki ki zuba
- 5
Saiki dameshi sosai
- 6
Saiki dauki tsamiya ki wankets tas tafita
- 7
Ki daura ruwa acikin tukunya
- 8
Saiki zuba tsamiyarki acikin ruwan saiki rufe ki barshi y tafasa
- 9
Gashi bayan y tafasa
- 10
Saiki dauko wani bowl ki zuba kulin kunun ki
- 11
Saiki daiko rariya kisa akai ki dauko tafashashshen ruwan zafi ki tace da rariya ruwan zafi zai shiga cikin kwano kulin
- 12
Saiki cire rariyar zakiga ruwan yay masa kulin yay kasa
- 13
Saiki rufe zuwa 3mint saiki dauko ki kara gasarar ki kara damawa
- 14
Is ready to enjoy
- 15
Enjoy 😋😋😋
- 16
😋
- 17
😋😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Aruna Thapar
-

Sudipa Gope
-

Lobio – Georgian Red Bean Stew
giorgi chubinidze
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Small Batch Carrot Cake with Yogurt Frosting (GF, DFO)
Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

🍕♻️ Fridge-Clear-Out Cheesy Bread Pizza
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Swati Ganguly Chatterjee
-

Syeda Hira Mujadid
-

shimi
-

My Grilling Spot
-

Trisha Noble
-

Gene Johnsen -

Ummuharoun -

Jayshree Patnaik
-

Enwere ovia -

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Shayla Saleem -

Meenal Singhvi Nahar
-

Poonam Raheja
-

Sk.Fakhruddin -

Neelu Anand -

Chicken and Potato with Homemade Ranch Dressing in Slow Cooker
Angela Mertoyono


























Comments