Awara
Yana da dadi kuma yana da kyau ajiki
Steps
- 1
Xaki wanke waken soya sai ki kai niga,xaki sa manja acikin kullin kadan sai ki tace kisa ruwan akan wuta
- 2
Xaki jajjaga kayan miya sai ki zuba a ruba kisa aluf a ciki da ruwa
- 3
In ruwan ya fara tausa sai ki xuba ruwan Kayan miya agun da yake tausa ahaka har ya hade xaki ga ya koma guri daya sai ki kwashe a bun tata ki yayyanka
- 4
Kisa mu ruba kina yayyan kawa kina barbada maggi akai sai ki yayyafa ruwa kadan haka xaki yi har ki gama
- 5
Sai kisa mai a wuta da albasa inya soyu sai ki soya awaran
- 6
Xaki iya ci da kunu ko xobo
Similar Recipes
More Recipes
-

Spicy Tofu - Tuna with Stir fry Spinach
Madhumita Bishnu
-

Roasted Tomato, Garlic & Onion Chutney 🍅🧄🧅:
Lubna’s Kitchen
-

Leftover Rice and Dal Pancakes or Chila
Kumkum Chatterjee
-

Anoli Vinchhi
-

Roti Laddu (Leftover Roti Ka Sweet Laddu)
Navnita Jaiswal
-

Country style Homemade Biscuits
Mad Cook
-

Heenaba jadeja
-

Brad's strawberry/blueberry balsamic barbecue sauce
wingmaster835
-

Jibita Khanna
-

Ankita Kapil Varshney
-

Whizzle
-

Christina
-

homegrownveggies
-

Kale, White bean, Italian sausage soup
sylvia.beal
-

Mona
-

Priya Dey
-

Rabindranath das
-

Snobom Spiva
-

Kanika Bhatia
-

gorangi -

Priyanka Byadwal
-

Qeeun Ramcy AB Honrable -

Kuldeep Kaur
-

Qeeun Ramcy AB Honrable -

Tarak guha






Comments