Tuwon shinkafa miyar karkashi
Steps
- 1
Ki jika shinkafa da safe da yamma ki wanke ki dora ruwa ki.zuba shinkafan ki rufe ba ruf ba
- 2
Idan kika ga shinkafan tayi sauran ruwan kadan sai ki tuka ya tuku ta ko ina sai ki rage wuta ki rufe
- 3
Ki bash 10 to 15minutes yayi sai ki sake tukawa ki kwashe kiyi mai shape din da kike so
- 4
Ki zuba ruwan tafashen naman ki a tukunya ki zuba daddawa ki barsu suyi ta nuna har sai ruwan yayi iya yadda kike so
- 5
Dama kin wanke karkashin ki tsinke sai kiyi blending ko ki kirba a turmi sai ki zuba a ruwan miyan ki
- 6
Ki bashi 6 to 10minutes yayi.shikenan sai kiyi serving ninasa pomo akai bayan nagama miyan
Similar Recipes
More Recipes
-

Shobha Rathod
-

Rachana Sagala
-

Yadnya Desai
-

Yadnya Desai
-

Western Steak Tartare - (James McNair's Beef Cookbook)
Cluelesskitty
-

Elyse Rose
-

Redrubiesandmore
-

Vedangi Kokate
-

Gogdi Bhajiya (Tiny Methi Fritters)
Heena Jani
-

Swati Sheth
-

Pawon Indo Bule
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

jglehenbauer
-

Christian Allarde
-

Niki Freeman
-

Mrs baba
-

Reema's Cozy Kitchen
-

Punjabi style Rajma chawal😋....Dil se foodie
Rashmi Gumber Saluja
-

Lavisha Wadhwa
-

Abigael Manaba
-

Jayakrite Kande
-

jyoti sikka
-

Julian Michelle
-

Jayakrite Kande
-

Shalu Babbar
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6129313




Comments