Veggies fried yam with egg

Soyayyar doya mai kayan lambu da kawai,yana da dadin dandano,duk abinda za muyi ya kamata mu rika sanya kayan lambu,saboda kara masa armashi da inganci
Veggies fried yam with egg
Soyayyar doya mai kayan lambu da kawai,yana da dadin dandano,duk abinda za muyi ya kamata mu rika sanya kayan lambu,saboda kara masa armashi da inganci
Steps
- 1
Da farko zaki samu doyarki,ki fere,ki yayyan kalar shape din da kike so,sai ki sanya ruwa awuta dan daidai,ki barbada maggi ki dafa.
- 2
Idan doyar ta dafu,sai ki sauke,ki kada kwai a wani kwano daban.
- 3
Daga nan sai ki yayyanka,alayyafo,albasa da tumatur(bayan ki wanke su)
- 4
Sai ki juyesu cikin kwan nan,ki sanya maggi da seasoning of ur choice,ki jujjuya su hade sosai.
- 5
Sai ki dauko doyar nan da kika ajiye agefe,ki hade da su kwai da alayyafo da sauransu.
- 6
Zaki dora mai a wuta yayi zafi,sai ki rika diba kina zubawa,idan ya soyu ki kwashe,haka zaki rikayi har ki gama.
- 7
Ga shi kamar haka,ya kammalu.
za'a iya a sha da tea ko drink.Enjoy.
Similar Recipes
More Recipes
-

Vedangi Kokate
-

Mirchi Thecha (No Onion No Garlic)
Nikita Singhal
-

Deepa Rupani
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Cafe-Style Matcha Latte at Home 🥛🍃
AllDay Meal
-

Sudipa Gope
-

Chunky Sardine Pâté with Provençal Herbs
Jure Merhar
-

Archana Agrawal
-

Pawon Indo Bule
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

jglehenbauer
-

Christian Allarde
-

Niki Freeman
-

Mital Viramgama
-

Geetanjali Ahuja
-

Rozy Arora
-

Mital Viramgama
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Falgooni Mangrola
-

Reema sardana
-

Er. Amrita Shrivastava
-

divinah Bosibori










Comments