Yam and Egg sauce with suya
I really loves yam 😋😋😋
Steps
- 1
A jika curry with warm water for like 30 mins, peel ur yam,wash and set aside. Sai ki tace ruwan curryn da rariya(Siever) ki zuba a tukunya ki tafasa in ya tafasa u put ur yam and little salt to taste. Cook for lyk 20mins depending on d yam in ta dahu a tace ruwan a zuba a flask.
- 2
For d sauce zamuyi yanka kayan miyar mu sliced, diced d garlic n ginger. Rinse a pot n set on fire add veg oil a pot din then sai mu kawo sliced onions,garlic n ginger mu zuba mu Dan Basu tsoro,sai mu kawo ragowar kayan miyan mu zuba mu rinka juyawa a hankali har su soyu sai mu zuba Maggi.
- 3
In a bowl brk d eggs n whisk den sai mu zuba a kan soyayyen kayan miyan add curry n onga classic sai a juya a hankali a bashi kamar 2mins shikenan. Enjoy 😋😋😋.
Similar Recipes
More Recipes
-

cindybear
-

Pratikshya Mahapatra
-

Pragati Hakim
-

Supriya Devkar
-

Potol Kofta Curry / Pointed Gourd Kofta Curry
Madhumita Bishnu
-

Ankita Kapil Varshney
-

Cluelesskitty
-

Stuffed Eggplant-Mediterranean Style
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Arezu
-

Aladdin
-

jenscookingdiary
-

straub536
-

My Grilling Spot
-

shabila sultan -

Poulomi Bhattacharya
-

Ashvini Singh
-

Til and gur patti or til chikki
Mohini Awasthi
-

Onion Bhajiya#authors marathon
Navinder Kaur
-

Mango chutney#authors marathon
Navinder Kaur
-

Ummu Jawad
-

metaphorics
-

Mohini Awasthi
-

Lydiah Onyando








Comments