Cake
#kadunastate i made it for my Father's breakfast
Steps
- 1
Ki zuba butter da sugar kiyita juyawa har sai ya fara narkewa sannan ki zuba qwai a wani container daban ki karkada. Ki juye a egg mixture din.
- 2
Bayan duk sun hade sai ki zuba flour din a ciki da baking powder ki motse sosai. Ki raba batter din kashi biyu ki zuba pink colour a guda ki bar gudan yadda yake.
- 3
Ki pre-heating toaster dinki sannan ki zuba butter kadan a ciki, ki ringa zuba batter din kina gasawa har ki gama.
Similar Recipes
More Recipes
-

Khanfaiziya5 -

Lakshmi Sridharan Ph D
-

cindybear
-

Malaya Gladden
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Tumiso Foods
-

Falgooni Mangrola
-

Anoli Vinchhi
-

Shital Jataniya
-

Durreshahwar Khan
-

bistro naomi - 尚美食堂
-

Mostly Homemade Chicken Noodle Soup
Plain Jane
-

Arica Hernandez
-

nitzer51
-

Sakshi Hotwani
-

Dipti Bhatia
-

Aishatu Auwal
-

fauxer
-

RUCHIKA
-

destiny Abjm
-

Talimpu pudi/sabji masala (Andhra style)
Harshitha Gurukumar
-

tamannaIMC
-

Neha Dua
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6318945








Comments