Eggs salad by s@lm@ ful@rny

#kanostate#Traditional salad in modern way...
Steps
- 1
Zaki yanka lattus maki ki wanke shi kisa a colander ya tsane ruwan jikinsa,sai ki xuba a bowl kmar hka
- 2
Zaki wanke ki yanka cucumber, green peper,Sweet pepper,onion, tomatoes, sai ki xuba akan lattus din...
- 3
Gashi na xuba
- 4
Zaki dafa kwai kmar uku ki bare bayan ki yayyanka biyu ki xuba
- 5
Zaki xuba Maggi star guda daya
- 6
Sai ki xuba soyayyan man gyada
- 7
Zaki matsa lemon tsami a ciki kmar daya ko rabi ya danganta d ruwansa
- 8
Zaki juya sosai kmar haka
- 9
Sai ki samue plate ko bowl ki xuba, ki dakko dayan kwan d baki yanka ba ki yanka circle, itama cucumber ki yanka circle, sai kiyi decorating din salad din kmar yadda kika gani a picx
- 10
Wannan salad yana d kyau kullum mutum y ringa ci idan xaici abinci xaisa abinci yai saurin narkewa yanasa kiji cikin ki babu wata matsala ta kumburi ko murdawa
- 11
Hakika naji dadin wannan salad gashi komai fresh akai amfani dashi kuma komai na ciki yana kara lpy
- 12
@s@lma ful@rny"ss kitchen.... Always eat good food and stay young and healthy.....
Similar Recipes
More Recipes
-

Amazing Foodies
-

Insect Guy -

Chickpea Curry with Ground Insects
Insect Guy -

Green Bean Stir Fry with Insect Powder
Insect Guy -

Shital Jataniya
-

Jhatpat Street Styled Sabzi-Paneer Ghotala 😋
Anoli Vinchhi
-

Nikita Singhal
-

ZMA
-

chef Nidhi Bole
-

bistro naomi - 尚美食堂
-

Mostly Homemade Chicken Noodle Soup
Plain Jane
-

Arica Hernandez
-

nitzer51
-

Chocolate with cherries topping cake
Obi ekwes -

Ummukulsum Mustapha Ahmad
-

Bunmi
-

husaina mohamed
-

Mrs adesanya -

Abjmom Chosky Lilibeth
-

Mrs Ahmadyapeco
-

Mrs Ahmadyapeco
-

aysherhbasheer


















Comments