Steps
- 1
Ki fere doya ki wanke ki zuba a tukunya ki zuba ruwa kisa sugar da salt ki tafasa idan tayi ki juye a colenda ruwan ya tsiyaye
- 2
Ki zuba mai a pan idan yayi zafi ki ringa tsoma doyan a ruwan kwai kina sawa a mai me zafi kina soyawa idan yayi ki juya dayan gefen ma yayi haka zakiyi har ki gama
- 3
Ki wanke ganda ki zuba a tukunya kisa ruwa idan ya tafasa ki zubar da ruwan
- 4
Ki sake zuba wani ruwan kisa spices da seasonings da jajjagen su albasa da tattasai da attaruhu ki gauraya
- 5
Kisa baking powder kadan zesa shi yayi saurin nuna
- 6
Shikenan sai serving
Similar Recipes
More Recipes
-

Lemon mint kadha for digestion
DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Sanuber Ashrafi
-

Sarvat Hanif
-

Cluelesskitty
-

Brown Butter Mini Chocolate Chip Cookies
Ashley Smith
-

Fudgy Brownie Cookies with Crackly Tops
Ashley Smith
-

Ashley Smith
-

Ashley Smith
-

Ashley Smith
-

Arezu
-

My Grilling Spot
-

Mike P.
-

CHEFBLACK71##Aka#BasementChef
-

PittbullMom2014
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Darshan Khandelwal
-

Ummu Amatullah
-

Neeha😉😋 -

Boiled unripe plantain with egg sauce
Jane Fash
-

GBN Recipes
-

Anuradha
-

FoodBox By Lalima
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Maureen 😀
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6336334






Comments