Golden yam with pp soup
Steps
- 1
Ki fere doya ki wanke ki zuba a tukunya ki zuba ruwa kisa sugar da salt ki tafasa ki juye a colenda ki ajiye a gefe
- 2
Ki fasa kwai ki yanka albasa ki kada ki ajiye a gefe
- 3
Ki zuba mai a pan ki daura a wuta idan yayi zafi ki ringa tsoma doyan a ruwan kwai kina soyawa both side a mai me zafi harki gama
- 4
Ki wanke kayan ciki tas ki zuba a tukunya kisa ruwa idan ya tafasa ki zubar da ruwan
- 5
Ki sake xuba wani ruwan kisa spices da seasonings da jajjagen kayan miya ki gauraya ki rufe har ya nuna
Similar Recipes
More Recipes
-

Protein Rich Moong Dal Waffle - Dahi Wada (Waffle - Dahi Wada - No Fry)
Bina Samir Telivala
-

Phil
-

Cluelesskitty
-

Chicken and Vegetables Creamy Pasta Salad
Amazing Foodies
-

Madhumita Bishnu
-

Sarvat Hanif
-

Creamy Mango Chikoo Twist Milkshake (Eid Special Refreshing Drink)
Krishna Dholakia
-

mary jane
-

Mallika Ramshatriya
-

My Grilling Spot
-

Mike P.
-

CHEFBLACK71##Aka#BasementChef
-

PittbullMom2014
-

Boiled unripe plantain with egg sauce
Jane Fash
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

GBN Recipes
-

Anuradha
-

FoodBox By Lalima
-

Maureen 😀
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

jyotibahirat
-

Mrs Maimuna Liman
-

FoodBox By Lalima
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6336405








Comments