Tasty jollop rice with pepper chicken by s@lma ful@rny

Tasty jollop rice with pepper chicken by s@lma ful@rny
Steps
- 1
Zaki wanke shinkafa kisa a colander ta tsane...Sai ki daura mai a tukunya ki soyata sai ki kara tsane ta...
- 2
Zaki yanka vegetables naki ki wanke sue..
- 3
Zaki jajjaga attaruhu d albasa.
- 4
Zaki xuba mai kadan a pot kisa albasa ki suya kisa attaruhu da albasan d maggi curry, sai ki xuba ruwa kadan dai dai yadda shinkafan xai tsetse shi sai ki xuba vegetables naki ki rufe idan y tafasa sai ki xuba shinkafan d kika soya ki juya ki rufe hr sai ta dahue sai ki sauke.....
- 5
For the pepper chicken....zaki gyara kaxa ki tafasa shi d kayan kamshi sai ki soya...
- 6
Zaki yanka carrot d green beans ki wanke kisa sue a pot ki xuba peas kisa ruwa ki tafasa kmar 5 minutes...
- 7
Zaki jajjaga attaruhu d albasa d garlic...
- 8
Zaki xuba mai a pan kisa albasa d garlic ki soya kisa attaruhu da albasa kisa maggi d curry, kisa kaxan kita juyawa ki yayyanka albasa circle mai yawa ki xuba kici gaba d juyawa kmar 10 minutes sai ki sauke aci d jollop a kwai dadi sosai....
- 9
@ful@rny"ss kitchen
Similar Recipes
More Recipes
-

Sing Pak (Mandvi Pak / Peanut Burfi)
Priyangi Pujara
-

Sweet Potato in Every Sip (Milkshake.)
Sangita Vyas
-

Kumkum Chatterjee
-

Alex Prescott
-

Cinnamon Swirl American Pancakes
Crumbs & Chaos
-

Brandon W. -

Keshma Raichura
-

Keshma Raichura
-

Jigisha Modi
-

Healthy Faradi Dessert(Desiccated coconut)
Bina Anjaria
-

One pot zucchini mushroom pasta
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Mark Brummett
-

Special fura da nono by s@lma ful@rny
Salma's_delicacies.
-

Herleemah Tijjani Salis
-

Herleemah Tijjani Salis
-

Sangita Jalavadiya
-

Bhimanshu -

Grilled chicken #localfestivecontestkakamega
Christabel Bityenyi
-

Herleemah Tijjani Salis
-

Epseeta Panigrahi
-

Samira Abubakar
-

Tasty spaghetti by s@lma ful@rny
Salma's_delicacies.










Comments