Pounded yam with vegetable soup
Steps
- 1
Zaki fera doyarki ki Dora a wuta ta dafu, kada ki bari tasha ruwa. sai ki kawo ruwan xafi da mai ki ajeyi a gefe,
- 2
Zaki zuba doyar a wankakken turminki ki daka sosai kinayi kina dangwala tabarya a cikin ruwan zafi saboda yana kara mata taushi.
- 3
Idan ta daku tayi taushi saiki shafa mai a hannunki ki mulmuta yadda xatayi kyau. Sai nade a Leda kisa a food flask
- 4
Zaki tafasa namanki da kayan kamshi. Sai ki soyashi a mai sama sama, ki kawo kayan miyanki ki zuba tare dasu maggi da curry.
- 5
Zaki wanke alaiyakunki ki yankashi sannan ki sake wankeshi ki tsaneshi a gwagwa. Yi yanka albarsa itamw ki ajiye a gefe.
- 6
Albasar xaki fara xubawa a miyar sai ki bata some minutes idan miyarki ta dahu sai ki zuba alaiyahu ki kashe wutar ki rufe siracin shi xai dafa alaiyahun.
Similar Recipes
More Recipes
-

deoyani
-

Crispy Garlic Butter Baked Potatoes
Pinkblanket's Kitchen
-

Lemon mint kadha for digestion
DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Sanuber Ashrafi
-

Sarvat Hanif
-

Cluelesskitty
-

Brown Butter Mini Chocolate Chip Cookies
Ashley Smith
-

Fudgy Brownie Cookies with Crackly Tops
Ashley Smith
-

One pot zucchini mushroom pasta
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Mark Brummett
-

NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
-

Lady Finger Curry#indiancontest
Begum Pareen
-

White yam with garlic egg source by s@lma ful@rny
Salma's_delicacies.
-

Makki cup filled with sarson ka saag
Dr. Sharda Sharma
-

Recipe of rabri wali ice-cream
Sonam Narang -

Mixed fruit cheese cake.(No bake)
Mamta L. Lalwani
-

Pratima Mohanty
-

Chef Aysha Sarki
-

Amcee's Kitchen
-

Kumkum Chatterjee













Comments