White yam with garlic egg source by s@lma ful@rny
Steps
- 1
Zaki fere doya ki wanke kisa mata suger d salt kadan kisa ruwa ki barta ta dahue sai ki sauke
- 2
Zaki yanka kayan miya amma tomatoes d albasa sufi yawa, attaruhu kadan...
- 3
Zaki daura tukunya y kan wuta kisa mai ki xuba albasa
- 4
Zaki jajjaga tafarnuwa mai yawa kisa a ciki
- 5
Xaki soya sue kadan
- 6
Sai ki xuba kayan miya d kika yanka
- 7
Kidan soya kadan
- 8
Xaki xuba maggi
- 9
Sai ki xuba Cury
- 10
Xaki xuba albasa mai yawa
- 11
Sai ki juya ki rage wuta yadan dahu kadan...
- 12
Zaki fasa kwai a bowl ki bude tukunyar kisa xuba
- 13
Kada ki juya sai ki rufe tukunya kmar 3 to 5 minutes xaki ga kwan y hade jikinsa kmar haka
- 14
Sai ki juya xaki ga yayi haka
- 15
Sai ki kara rufewa kmar 5 minutes sai ki sauke xa aci d doya ko bread ko taliya....
- 16
@ful@rny"ss kitchen
Similar Recipes
More Recipes
-

StephieCanCook
-

Sarvat Hanif
-

Amanda Mayumi
-

Amanda Mayumi
-

Barnali Debdas
-

Crispy Garlic and Herb Air-fryer Potatoes
Bianca Mwale
-

Bhetki Mach’r Kochuri o Doi Alu Dum Thakurbarir style
Madhumita Bishnu
-

Hetal Poonjani
-

Zesty Pomegranate & Guava Fruit chaat
Sudha Agrawal
-

Tina
-

One pot zucchini mushroom pasta
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Mark Brummett
-

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
-

Kiran Haldia -

NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
-

Lady Finger Curry#indiancontest
Begum Pareen
-

Makki cup filled with sarson ka saag
Dr. Sharda Sharma
-

Recipe of rabri wali ice-cream
Sonam Narang -

Pounded yam with vegetable soup
Rukayya kankia -

Mixed fruit cheese cake.(No bake)
Mamta L. Lalwani
-

Pratima Mohanty
























Comments