Doya da kwai 2
Steps
- 1
Za ki fere doya ki saka a tukunya ki zuba maggi da gishiri. Za ki iya zuba sugar kadan idan doyar ba mai zaqi ba ce.
- 2
Bayan ta dahu sai ki yayyanka ta iya girman da kike so.
- 3
Ki fasa kwai ki zuba maggi ki yanka masa albasa da tarugu. Sannan ki zuba garin citta. Ki karkada yadda ba zai tsinke bah.
- 4
Ki dora mai a wuta bayan ya yi zafi sai ki ringa tsoma doyar a kwan kina sakawa a mai har ki gama.
- 5
Serve
Similar Recipes
More Recipes
-

Cluelesskitty
-

Stuffed Eggplant-Mediterranean Style
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Arezu
-

MJ's Kitchen
-

Xavier Seror
-

Instant Aged Balsamic Vinegar - Kitchen Hacks
Cluelesskitty
-

Bianca Mwale
-

The Ghost Chef
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

⚡Welderwoman⚡
-

Dionna Dawn
-

SANCHEZ
-

Daxa Parmar
-

SUMAN WADHWA
-

Princess Amrah
-

Roopali Agarwal
-

Princess Amrah
-

Princess Amrah
-

Princess Amrah
-

Sonika Gupta
-

Princess Amrah
-

Hema Karia Tarwani
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6357901











Comments