Sweet potatoes chips
It's yummy when served it with tea
Steps
- 1
Bring out your sweet potatoes then ki fereyeshi iya yawan Wanda kk so ki zuba acikin ruwa.
- 2
After kingama fere dankalin ki saiki yanyankashi like yanda ake yanka potatoes.
- 3
After that ki wankeshi snn ki tace ruwan snn saiki barbada mishi gishiri kadan ki juya.
- 4
Ki kawo oil dinki for deep frying ki Dora a wuta kisa onion kadan kibari tayi ja.
- 5
Byan onion dinki da soyu a mai Sai ki cireta ki kawo dankalinki ki zuba acin man snn ki debo ruwa kadan a hannunki ki xuba acikin man Sai ki rufe.
- 6
Byan minti biyar saiki bude zakiga dankalinki ya dahu snn ya dauko soyuwa saiki juyashi,after ya soyu Sai ki kwashe a plate.
- 7
Fa,idar saka ruwa acikin man shine zaisa dankalinki ya dahu kuma snn Zai miki farar suya ba kmr inbakisa ba zakiga yayi jar suya wanima har ya fara konewa kuma ciki bai dahu ba.
- 8
Ina cinsa for breakfast served with tea or coffee
Similar Recipes
More Recipes
-

Pooja Sapre
-

Shobha Deshmukh
-

Kulsoom Bukhari
-

Sanuber Ashrafi
-

✨ Creamy Malai Potato Kofta Curry 🥔🤍 | Soft Koftas in Rich Silky Gravy
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Sampada Shrungarpure
-

Crumbs & Chaos
-

Jigisha Modi
-

Supriya Devkar
-

Jalapeno Popper Tater Tot Casserole
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Pineapple Sweet Barbecue Sauce
Rosanas Ideas
-

Pineapple Sweet and Spicy Barbecue Sauce
Rosanas Ideas
-

TRV Favorite Recipes -

Lemon grass and mint leaves tea
aisha hamza
-

chef_jere
-

Esther weru -

Sonia Uchechi
-

Ilase (Ewedu with melon) with semo
Nike Kemmy
-

Mukti Sahay
-

Afrah's kitchen
-

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
-

Kuku ya Kienyeji #festiveseasoncontestkakamega #authormarathon
Christabel Bityenyi
-

Sushmita Chakraborty








Comments