Steps
- 1
Zaki fere dankali ki yanka cubes sai ki wanke xaki xuba a cikin tukunya kisa salt kadan kisa ruwa ki tafasa kadan ki ajiye gefe....
- 2
Idan d nama xaki amfani xaki wanke shi kisa kayan kamshi ki tasafa ki daka shi ki ajiye gefe..
- 3
Idan d kifi xaki xaki wanke kifi kisa kayan kamshi'ki tafasa ki barshi y huce idan y huce sai cire kaya ki murmusa shi...
- 4
Zaki jajjaga attaruhu d albasa d garlic, ki ajiye gefe...
- 5
Zaki samue bowl kisa dankalin d kika dafa'kisa nama ko kifi, kisa attaruhu d albasa, ki fasa kwai mai yawa ki xuba kisa maggi curry ki juya sosai...
- 6
Zaki daura kaskon waina(masa) ki xuba man gyada idan yayi zafi ki ringa diba kina xubawa kmar masa idan yayi sai ki juya ki yaryada mai idan tayi sai ki cire haka xaki tayi hr ya Kare....
- 7
Shikkenan xaki Iya Ci da tea ko shi kadan koda jollop...
- 8
@ful@rny"ss kitchen..
Similar Recipes
More Recipes
-

MJ's Kitchen
-

Xavier Seror
-

Instant Aged Balsamic Vinegar - Kitchen Hacks
Cluelesskitty
-

Bianca Mwale
-

Pratikshya Mahapatra
-

Barnali Debdas
-

Durreshahwar Khan
-

Jalapeno Popper Tater Tot Casserole
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Pineapple Sweet Barbecue Sauce
Rosanas Ideas
-

Pineapple Sweet and Spicy Barbecue Sauce
Rosanas Ideas
-

TRV Favorite Recipes -

Salma's_delicacies.
-

Rakhi Lakhan
-

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Shlagha Srivastava
-

Minakshi Singh
-

Peri peri mix vegetables and cheese sandwich
Amisha Chheda
-

Irish with mince meat source by s@lma ful@rny.
Salma's_delicacies.
-

Shaheen Syed
-

Natasha Moya
-

Vegetables paste by s@lma ful@rny..
Salma's_delicacies.













Comments