Steps
- 1
Ki yanka albasarki kanana
- 2
Sai ki jajjaga attaruhunki da garlic naki
- 3
Ki tankade fulawarki a container
- 4
Sai kisa ruwa ki kwaba ta da dan ruwa ruwa
- 5
Sai ki zuba albasarki da Attaruhu da garlic dn daa kka yanka a kai
- 6
Sannan ki zuba farin maginki da gishiri ki jujjuya
- 7
Sai ki dora fryn Pan dnki a wuta ki dinga diban manja kina zubawa, idan yay zafi sai ki zuba kullin fulawarki,
- 8
Ki bar ta tagasu, sannan ki juya daya barinma yayi.
- 9
Shikkenan sai a dinga ci da yajin barkono, wani zubin ana yanka cabbage da carrot ana ci da su.
Similar Recipes
More Recipes
-

Debbie's Chicken Caesar Pasta Salad
Cluelesskitty
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Gary Waite
-

subha suresh
-

Honeycomb (Cow Stomach & Intestine) Tripe Stew/Curry
umuhire pacific
-

subha suresh
-

Laju Gehani
-

Dawnann68s
-

Buckwheat with Mushrooms and Avocado
Dawnann68s
-

Jalapeno Popper Tater Tot Casserole
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Pineapple Sweet Barbecue Sauce
Rosanas Ideas
-

Pineapple Sweet and Spicy Barbecue Sauce
Rosanas Ideas
-

TRV Favorite Recipes -

Shaheen Syed
-

Natasha Moya
-

Vegetables paste by s@lma ful@rny..
Salma's_delicacies.
-

Chicken pepper soup with cucumber by s@lma ful@rny..
Salma's_delicacies.
-

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Salma's_delicacies.
-

Pavithra Prasadkumar
-

Dr. Sharda Sharma
-

Grilled fish by s@lma ful@rny..
Salma's_delicacies.
-

Maria Musumbi








Comments