Dambun shinkafa by salma.s.Adam(ful@rny_classy_bites)

Dambun shinkafa by salma.s.Adam(ful@rny_classy_bites)
Steps
- 1
Zaki wanke barjajjiyar shinkafa ki tsaneta a colander...
- 2
Zaki daura steamer din ko abinyin dambun a wuta kisa ruwa zaki shinfida buhu a cikin steamer wa to saman ruwan wajan bula bula na cikin steamer sai ki xuba wannan shinkafa ki rufe d wani buhun ki rufe steamer din ki barshi kmar 30 minutes...
- 3
Zaki gyara zogale ki daka gyada ki jajjaga attaruhu d albasa.
- 4
Idan shinkafar ta turara sai ki cire ta ki juye shinkafar a bahu kisa mata attaruhu d albasa d kika jajjaga kisa gyada kisa maggi ajino optional d curry ki xuba zogale ki yaryada man gyada ki juya sosai
- 5
Sai ki dakko wannan buhun ki juye dambun ki maida shi cikin steamer sai ya turaru sosai kmar 30 minutes to 1 hour hr sai zogalan d gyada sun yi laushi kuma xaki ji kamshi sai ki sauke
- 6
Gashi y komai yayi sai kisa a plate kisa soyayyan man gyada d yaji akwai dadi
- 7
@ful@rny"ss kitchen..
Similar Recipes
More Recipes
-

Aloo Poha (Potato with Flattened Rice Pulao)
Swati Ganguly Chatterjee
-

Blueberry Lemon Cream Cheese Sourdough Bread
Þór Jórmundurssón
-

Hema Wane
-

Ruchi Agarwal
-

Perfect Store-Style Biscoff Spread
Mehwish.N
-

Barnali Debdas
-

Sarvat Hanif
-

Laura
-

ifuchi
-

Ashlee
-

Crockpot 2 Step BBQ Chicken legs
Phillip Dietz
-

Seasoned and cheesy smashed potatoes
jason williams
-

Teresa Adams -

Priyanka Byadwal
-

Shalu Babbar -

nimisha jagad
-

Umesh Bhatia -

Ogundiran samuel -

Debjani Guray
-

Isabel Tabby
-

Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

Neha Gera
-

Sudha Bora










Comments