Veggie rice and stew
Steps
- 1
Zaki gyara carrot dinki sai kiyankashi yanda kikeso,shima lawashin kiyankashi sai ki aje gefe
- 2
Sai kiyi far boiling rice dinki,kiyi draining ruwan sai kisa gishiri kadan da ruwa cikin tukunya,sannan sai ki zuba carrot da lawashin aciki
- 3
Sai ki juye shinkafar ki motsa da kyau da kyau sai ki rufe ya karasa dahuwa. Ki kwashe ki aje gefe
- 4
Miya kuwa bayan kinyi blending kayan miyar sai ki soyasu,bayan sunsoyu sai kisa ruwa madaidaici
- 5
Sannan sai kisa maggi, salt ki rufe tayita dahuwa,sannan daga baya sai kisa kanwa kadan,ki rufe ya karasa dahuwa
- 6
Serve and enjoy😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Archana Agrawal
-

Amelia E :)
-

Arbi or Taro Mash or Kochu bata
Madhumita Bishnu
-

Soumini Bhattacherjee
-

Amrita Chakroborty
-

Mixed veg masala vermicelli (namkeen sevai)
Sudha Agrawal
-

Veg Masala Maggi (Mumbai Street Style)
Daxa Parmar
-

Seema Sharma
-

The Ghost Chef
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

⚡Welderwoman⚡
-

Dionna Dawn
-

SANCHEZ
-

teema habeeb
-

Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6446459








Comments