Steps
- 1
Zaki Dora tukunyar ki tafasa namanki da kika yanka kanana kanana idan ya tafasa sai ki sauke sai ki dora wata tukunyar ki kizuba oil da onion da kika yanka round shape sai ki zuba dakakken garlic and ginger sai ki zuba dan red pepper and tomato da kika daka sai zuba ki dan soya su for 1 minute sai dakko carrot dinki da kika yanka kanana da peas saiki zuba sai ki dakko namanki da kika tafasa ki juye hadda ruwan naman dama Ana so ruwan naman ya dan zama da yawa saboda shi ake so ya dafa...
- 2
Muhamsar Sai ki sa seasoning, curry and spices saiki juya sai ki dakko muhamsarki ki zuba ki bata kamar 4 minutes ta dahu sai ki dakko sweet pepper dinki da kika yaiyanka she a tsaye da cabbage shima da kika yaiyanka sai ki zuba a ciki ki juya ki rufe 1 minute sai ki sauki sai ci.....
- 3
😋Enjoy Mk classy Delish.
Similar Recipes
More Recipes
-

Namrata sarmah
-

Summer Season Mini Lunch Thali (Aam Ras, Padvali rotli, Val Ni Dal & Fajeto)
Bina Samir Telivala
-

Scott Kane
-

Gracious Kitchen
-

Beetroot Salad with Corn and Pomegranate
Gracious Kitchen
-

Shainuu Aroraੴ
-

Mogco Tokyo
-

Cori Gladden
-

Chef Bryce
-

My Grilling Spot
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Princy Mehta -

Riya Batra -

vibha ashara
-

Anamika Parul Rajpal -

Mk classy Delish
-

Mk classy Delish
-

Mk classy Delish
-

Mk classy Delish
-

Divya Rohit Sukhija
-

Ifeoma EjiroOghene Badu Abjm85












Comments