Steps
- 1
SaKi xuba butter da sugar a bowl ko rubber kiyita mixing ta one side har sai sugar ya narke
- 2
Sai ki fasa kwai kici gaba da mixing amma ba at once ba da kadan da kadan har kwan ya kare
- 3
Saiki dakko flour ki tan kade ki xuba bpowder ki juya sai kina xuba shi kadan2 shima kina mixing tare har ta qare
- 4
Sai ki kawo milk dinki da vanilla ki xuba kiyi mixing for like 3 mnts
- 5
Saiki kawo container dinki ki shafa butter a ciki bayan kin shafa saiki barbada flour saiki juye mixture dinki a ciki
- 6
Bake for like 30 mnts idan kinaso kisan kisan yayi xakisa toothpeak idan ya fito ba komai jikinsa yayi kenan idan ya fito da mixture din saiki dan kara bashi time ya qarasa
- 7
Enjoy
Similar Recipes
More Recipes
-

Lower Carb Chocolate Coconut Protein Balls
StephieCanCook
-

Panta Bhaat (Leftover Fermented Rice) with Daler Bora
Rita Talukdar Adak
-

ifuchi
-

Heenaba jadeja
-

Turai Ki Sabji/ Simple Tori Ki Sabji without Masala
Navnita Jaiswal
-

Aloo ka Chokha/ Aloo ka Bharta
Navnita Jaiswal
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Falgooni Mangrola
-

Dan Flynn
-

Niki
-

Layla (lulu)
-

Shikha Yashu Jethi
-

mohammed mussa -

Rimjhim Agarwal
-

Honeycomb pineapple cake with bees
Deepika Pushkar Sinha _______#DDV😘
-

Glory -

Nilu Rastogi
-

Namrah Qureshi
-

Reederh's Cuisine
-

Sanchita Das
-

Anita aggrawal
-

Bindiya Bhagnani









Comments