Farar jolof din shinkafa da wake

Farar jolof din shinkafa da wake
Steps
- 1
Kiyi parboilin din wakenki ki ajiyeshi a gefe
- 2
Kiyi parboilin din shinkafarki itama ki ajiye agefe
- 3
Saiki jajjaga attarugu d albasa dakuma Dan tafarnuwa,ki yanka carrot,lawashii
- 4
Ki daura tuknya akan wuta kizuba Mai dinki yadda zai isheki kiyanka albasa akai kisoya Sai kisa jajjagen attarugu d albasanki kisoya su idan sun soyu saikisa ruwa dai dai yadda zai karisa dafa Miki parboiled wakenki d shinkafarki,
- 5
Saikisa lawanshinki,,ki wanke kifinki d ruwan zafi d gishiri kisaka,sannan kisa spices dinki,Sai ki rufeshi
- 6
Idan ruwan y tafasa Sai ki hada shinkafa d wakenki ki gaurayasu Sai kijuye acikin ruwan jolof dinda y tafasan saiki rufe ki rage wutan kasa
- 7
Bayan ruwan y kusan tsanewa saiki bude kisa yankakken carrots dinki d yankekken albasa saiki rufe wutan Kuma acan kasa ruwan y tsantsane a hankali saiki sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Janice Dadivas
-

PorkRibs and Lotus Roots with Red fermented sauce
Janice Dadivas
-

ChefBenji
-

Bareeraawais22
-

Maddy Bellreng
-

Perfect Cranberry Sauce (Food Network Magazine)
Cluelesskitty
-

Small Batch Blueberry Almond Flour Muffins
Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Meetha Pasta (Sweet Pasta In Cooker)
Navnita Jaiswal
-

Nutan Shah
-

Dan Flynn
-

Niki
-

Layla (lulu)
-

Shikha Yashu Jethi
-

HallieGeeCooks
-

Chef Fasma
-

Charity Brian-Dappa Abujamoms 6
-

Crispy potato tots#author marathon
Fatimah Abdullahi
-

Zahal_treats
-

Baking Utensils for beginners (A-Most have)
Jahun's Delicacies
-

knestico -

Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

knestico -

SAMIRA MUHAMMAD ANNURI








Comments