Steps
- 1
Ki gyara waken suyarki ki fidda duk tsakuwar ki wanke kimarkadata
- 2
Sai ki tace ruwan ki daura akan wuta,ki jajjaga attarugu d albasa ki xuba akaii
- 3
Idan y fara tafasowa saikina sa ruwan tsamin kadan kadan zakiga ya hadewa waje daya,idan y gama hadewa saikisa ludayi ki kwashe ki tsane a colonder
- 4
Idan ruwan jikin y tsane Sai ki yanka ydda kk so
- 5
Saiki daura manki a wuta idan yayi zafi,saiki na soyawa dayayii golden brown ki kwashe
Similar Recipes
More Recipes
-

Pabi Chettri
-

Shobha Deshmukh
-

Shobha Rathod
-

ZMA
-

Kshama's Kitchen
-

Yadnya Desai
-

Radhika Shaparia
-

Dan Flynn
-

Niki
-

Layla (lulu)
-

Shikha Yashu Jethi
-

Maureen 😀
-

SAMIRA MUHAMMAD ANNURI
-

Fatimah Abdullahi
-

Basic variables use in baking and their uses
Jahun's Delicacies
-

Whipped cream and Apple coating
Chichi Dozie ( Abuja Mom)
-

Tasty Morsels
-

Abjm belle affairs
-

Chef Yetty
-

Abjm belle affairs
-

Hannah marafa
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6570349










Comments