Wainar semovita
#kano state
Steps
- 1
Da farko zaki zuba garin semovita dinki a rubber mai kyau sai ki zuba masa yeast ki jujjuya ki zuba ruwan dumi a hankali kina jujjuyawa don kar ruwa yayi yawa shi da dan kauri akeyin sa.in kin gama sai ki dan rufe.wainar semovita bata da wuyar tashi.in ta tashi sai ki zubar sugar, kwai,sugar,gishiri,madara da albasa ki jujjuya bayan kaman mintuna biyar sai ki soya abunki.zaki iya ci haka tunda akwai sugar ko kuma kici da tsire ko miya. Aci lafiya.
Similar Recipes
More Recipes
-

Cluelesskitty
-

mary jane
-

Jamaican Meatloaf with Peppers and Banana Topping
Rebecca Dunsworth
-

Gabriel Ivarsson
-

Lauki Thalipeeth (Bottle Gourd Flatbread)
Sangita Vyas
-

Angella Ambrose
-

Karthikeyan Nanjanavaram -

Easy Homemade Naan (Pan Method)
Phenny Sharon -

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

CoolJewel
-

Low Country Boil (with a Cajun flair!)
Boca de Fogo
-

[jerr]![[jerr] [jerr]](https://img-global.cpcdn.com/users/e57c37c74a40dc67/16x16cq50/avatar.jpg)
-

skunkmonkey101
-

Sakti Madhab -

Neena Bansal
-

karima's Kitchen
-

Chandan Kumar Mohanty -

Emryson's Kitchen
-

CookWithDorah - AbujaMom❤
-

Boiled yam and shredded fish sauce
Emryson's Kitchen
-

Rakhi Lakhan
-

Goatmeat peppersoup with Irish potatoes
CookWithDorah - AbujaMom❤
-

maryam Abdullahi
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6572661







Comments