Taliya da miyar manja da kifi hade da ganda

Taliya da miyar manja da kifi hade da ganda
Steps
- 1
Ki karya taliyar ki separate bowl sai ki zuba ta a chikin tafashashen ruwa, sai ki saka Dan pinch of salt da Dan mangyda kadan a ciki ki juya sai kiduba inta dafun Miki yadda kikeso ki juye a colander, sai ki zuba Mara ruwan zafi yanda zata rabu da starch din jikinta Kar ta dunkule Miki.
- 2
Sai miyan, kijjajaga tarugu da tattasanki, sai kiyi slicing albasan ki, ki daura manjanki a wuta hade da albasan Yana Fara kamshi sai kizuba jajjagen kayan miyan
- 3
Da ma Kuma ga tsattaciyar gandanki chan kina tafasawa ki zuba Mata Dan Maggie a ciki
- 4
Sai ki soya kanyan miyanki ya soyu ki zuba Maggie ki da onga classic dinki a ciki, kamar nidai bansani curry ba achiki yafi Dadi inba curry, ongan zai sa shi yai kamshi ya wadatar, inkuma Kinga kinaso Zaki iya sawa
- 5
In miyar takusa you said juya gandan ki achiki da fried fish dinki yadan bi jikinsu shikenan sai chi baa bama yaro Mai kiwiya😂😂😂😋😋😋😋😋😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Pecan Tassies (in Phyllo cups)
Nadia Sobczak
-

Krishna Dholakia
-

Gooey Chocolate Chip Skillet Cookie
Crumbs & Chaos
-

Barnali Debdas
-

Maggie Conlon
-

Annike ! :)
-

Kumkum Chatterjee
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

jenscookingdiary
-

carrie
-

Keto/GF Cranberry Cake with Lemon Cream Cheese Frosting
Bayou Creek Farmstead -

poconolady
-

Claire Darrah
-

JOLLOF Rice with fish and coslow
Mariya Salis ibrahim
-

Aimee Qualls
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Sumy's delicious
-

Kishan Patel
-

Mukta Shukla
-

PUJA PANJA
-

jenscookingdiary
-

Cumin Turmeric Pan Fried Potato Cubes
Mulunga Alukwe
-

Mulunga Alukwe







Comments