Cooking Instructions
- 1
Ki yanka albasarki
- 2
Ki daura akan wuta idan ya Dan russana,sai ki zuba tumatir dinki da spices amma kar ki saka garlic yanzu.
- 3
Sai ki jajjaga attarigu ki zuba idan yayi sai ki zuba minced meat dinnan idan kinga yayi.
- 4
Daga nan sai ki zuba egg dinki follow by garlic Dan karnin egg shiyasa zaki saka garlic daga karshe.
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
White yam with minced meat sauce White yam with minced meat sauce
#Gombestate Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen) -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6739305
Comments