Kosai with kunun Alkama

#Jigawastate kunun Alkama yana da dadie gashi da saukin yi kuma ga lafiya a jiki.
Kosai with kunun Alkama
#Jigawastate kunun Alkama yana da dadie gashi da saukin yi kuma ga lafiya a jiki.
Steps
- 1
Zaki daura ruwa a wuta sai ki dama garin alkama inki da ruwa ki kawo wannan greeted ginger inki dama kin jiqata ta jiqu sai ki zuba akan kullin amma da kauri zaki dama sai ki dauko wannan ruwan zafin naki daya tafasa sosai ki zuba a kan wannan gasarar naki kiyi sauri ki juya shi sosai saboda kada yayi gudaji sai ki matsa lemon tsami nki a kaii kisa sugar.
- 2
For the kosai zaki gyara waken ki tsaf sai ki zuba a blender kin gyara red pepper inki tare da albasa da chilli sai kiyi bleeding insu sosai har suyi laushi sai ki juye a bowl.
- 3
Ki kawo maggi da salt inki ki zuba ki kawo kwan ki ki zuba shima sai ki buga yh bugu sosai.
- 4
Sai ki daura mai a wuta idan yayi zafi sai kina diban qullin kina sawa a maii har ya soyu in a low heat.
- 5
Akwai dadie for breakfast.
Similar Recipes
More Recipes
-

Beena Radia
-

Kulsoom Bukhari
-

Laju Gehani
-

Namrata sarmah
-

Hema Wane
-

ifuchi
-

Anas Wajahat
-

Elizabeth
-

Egyptian/Lebanese Okra (Bamia) Vegan/Vegetarian
Nikki Alicia
-

Winona
-

CoolJewel
-

Rafia Saeed Abjmom16
-

Ameeneta2
-

Foodiescene/ Pat's Kitchen
-

William Norrick -

William Norrick -

Ameena Abubakar
-

Draw soup(okro/ogbono) with ugwu leaf and semolina
Rafia Saeed Abjmom16
-

Noodles and egg with yahuza suya
Meenat Kitchen
-

Meenat Kitchen
-

Sukhi Bhaji/Dry Potato Vegetable#authormarathon
Mayuris-Jikoni












Comments