Macaroni With Potatoes, Sausage And Vegetables
#KADUNA STATE
Steps
- 1
Idan kika wanke tukun yarki, se ki zuba ruwa dan daidai dafa macaroni.
- 2
Se ke zuba seasonings dinki duka harda dried thyme din da mai.
- 3
Idan kin gama zuwa su se ki zuba dankalin da kika yanka su tafasa tare.
- 4
Idan ya dankalin ya kusa dahuwa se ki zuba duka vegetables din da ki ka yanka sannan macaroni ta biyo baya.
- 5
Yadda duka zasu dahu a tare
- 6
Se kike duba abunda kika dira lokaci zuwa lokaci.
- 7
Idan ta kusa dahuwa seki yanka sausages dinki a ciki.
Similar Recipes
More Recipes
-

Masinde6473
-

Coconut,lime and Basil Bavarois Pie
Rianne Van Setten
-

Date Biscuits - A Healthy Festive Treat
Hetal Poonjani
-

Shital Jataniya
-

Bethica Das
-

Bethica Das
-

pinal Patel
-

Rachana Sagala
-

Sanuber Ashrafi
-

Laura
-

RiceCake
-

Mscarez -

Aini
-

Vijay Laxmi Vyas
-

Pooja Prajapati
-

Er. Amrita Shrivastava
-

Richa Amit Jaiswal
-

Deekhsa Ahuja
-

Jagruti Manish (Dalwadi) Shah
-

Aish Kaur aggarwal
-

Sanuber Ashrafi
-

Bishakha Kumari Saxena
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6815467










Comments