Steps
- 1
Da farko kiyi peeling din potatoes dinki ki wanke ki ajiye a side.
- 2
Ki bare Albasa ki wanke sai ki yanka ki saka a tukunya da oil kadan sai ki soya.
- 3
Inya yin brown dama kin jajaga attarugun ki da tumatur sai ki saka aciki ki soya sama sama in yayi sai ki sa kanwa ko baking soda don ki cire tsamin.
- 4
Sai ki zuba ruwa acikin tunkunyan sai ki sa seasonings dinki aciki sai ki rufe ya dan tafaso sai ki zuba potatoes din ya dahu.
- 5
Idon kika ga ya kusa dahuwa sai kisa carrot dinki da green beans dama already kin yanka carrot din sai ki zuba aciki ba'a son vegetable din ya dahu so sai sai ki bari yayi 5 to 10 min sai ki sauke.
Similar Recipes
More Recipes
-

Prachi Phadke Puranik
-

Mango Fruity (Homemade Mango Drink)
Swati Ganguly Chatterjee
-

nunzdy
-

LT Cook
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Mukti Sahay
-

Mridula Srivastava
-

Padmini Venkatesan
-

Stuffed Mushrooms (Spirit of '76 Cookbook)
Cluelesskitty
-

Patricia Mcfarland
-

Vegetable Bolognese Sauce (Vegan/Vegetarian)
Nikki Alicia
-

carrie
-

Spicy shrimp over creamy polenta
Cooking with Kimberly Wood
-

Fauziyya Yahaya Deba
-

Renu Bansal -

Priya Vinod Dhamechani
-

Tastey Food -

B&U Food(Basheria Bashir) -

Ritu Bhatia
-

Nita Kathuria
-

Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
-

Sonal Modi
-

sandhya









Comments