Steps
- 1
Dafarko zaki samu attarugunki da albasanki ki daka inya daku saiki dauko daddawanki kadan ba me yawa ba ki hada akan attarugu da albsan da kika daka yayai laushi saiki hadasu kisake dakawa yayi laushi
- 2
Saiki zubasu a tukunya kizuba mai kisoya su samasama basaiya soyu ba sauki zuba ruwa acikin daidai yadda kikeson miyan
- 3
Saiki wanke wakenki shima dan da dai kisaka kibarshi ya tafasa saiki wanke kifinki ko namanki kisaka
- 4
Sannan kisa su maginki kibarshi yayi ta tafasa sai wake ya dauko nuna kin gyara zogalenki danye ko bushashe duk wanda kikeso
- 5
Saikisa zogalenki kisa kanwanki daga kinsa zogalen kibarshi yata nuna inya dauko nuna zakiga zogalen ya kwanta tayi kyau a ido
- 6
Saiki dama markadaddeyar gyadanki kisa ki gauraya ki barshi ya nuna zakiga yayi kyau a ido saiki sauke
- 7
Shikenan kingama zaki iya cin miyan da tuwon masara, tuwon shinkafa
Similar Recipes
More Recipes
-

Ghazala Naeem
-

Japanese Stuffed Shiitake Mushrooms (Easy to Prepare)🍄
Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Rice Cooker Matcha Sponge Cake with Matcha Custard
Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Tran Truong
-

Nicky
-

Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Pragati Hakim
-

Prachi Phadke Puranik
-

Crispy Fried Potatoes with Vinegar and Salt
Phenny Sharon -

Patricia Mcfarland
-

Vegetable Bolognese Sauce (Vegan/Vegetarian)
Nikki Alicia
-

carrie
-

Spicy shrimp over creamy polenta
Cooking with Kimberly Wood
-

Homemealss Catering Services.
-

Sa'adah Eelham Abduho
-

Homemealss Catering Services.
-

The O’Lius
-

Egg muffins wrapped in Zucchini
Miss_ginger84
-

Maryamaminu665
-

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
-

Badia mrs bbshehu
-

Susy Wall
-

Hiroko Liston






Comments