Vegetables couscous

Steps
- 1
Dafarko zaki samu couscous dinki ki zuba ah katon bowl saiki samu mai ki zuba ah kanshi ki murmurza shi dama kin dafa ruwan zafinki sai ki zuma ah kan couscous dinnan ruwan zafin yafi couscous din yawa da kadan ki rufe ki ajiye ah gefe.
- 2
Ki samu sardines dinki ko kifi ki tafasa kifin da maggi da kayan kanshi da tafarnuwa da albasa karki bar shi ya dade kinsan kifi bashi da wuyar dahuwa in yayi saiki dauko ki cire kayar ki gwara shi ki ajiye ki yanka alayyahun ki ki wanke shi ki ajiye a gefe,
- 3
Ki dauko fry pan dinki ki zuba mai da albasa da attarugu da tafarnuwa da carrot ki soya ki zuba maggi da curry da kayan kanshiki ki juya shi ki zuba wannan kifin naki kisa alayyahu da green pepper ki zuba ruwa dan kadan ki inya tafasa saiki zuba wannan couscous din nan naki ki kina juyawa ya turara.
- 4
Yana da sauki yana kuma da dadi zaki iya sa cabbage dinki da duk dai vegetables din da kike dasu cargabe din zaki iya dafa ruwan zafin da zaki zuba akan couscous din dashi.Aci dadi lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Foram C. Virani
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Monika Jain
-

Deepti Johri
-

Heena Jani
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Shobha Deshmukh
-

Sudipa Gope
-

Raybornc
-

CoolJewel
-

LexiiMueller
-

ldscorpio1
-

Chef Mommy Nessa
-

herpcert_s kichen
-

Neha Rai Gupta
-

Tina matta
-

Neha Rai Gupta
-

Indomie and veggies with boiled egg
Esther's Menu ABM79
-

Preeti Bhatia
-

Esther's Menu ABM79
-

fay Chege
-

Gobi Butter Masala / Gobi Makhani Masala
Little Hearts








Comments