Steps
- 1
Zaki markada kayan miyan ki ki aza mai akan wuta ki zuba albasa ki bashi minti daya sanan ki zuba kayan miyar ki soya su sai ki zuba ruwa ki barshi ya tafasa
- 2
Bayan kin wanke shinkafar ki sai ki duba idan ya tafasa sai ki zuba ta kisa maggin ki da gishiri da kayan kamshi ka barta har sai ta tsane
- 3
Ki wanke salad din ki dafa nama da kayan kamshi ki nika shi ki samu mai ki soya naman kisa maggi da kayan kamshi ki zuba carrot din ki bashi minti daya ki sauke yasha dan iska sai ki zuba akan salad din ki yanka lemun tsami ki aje gefe aci da shi
Similar Recipes
More Recipes
-

Darshana Patel
-

Soegianto
-

Low Calorie Tortilla Bread Pizza
Yummy everyday
-

Arezu
-

Tasty Veg Cooking
-

Spicy George Foreman
-

Bukharicooking vlogs
-

Shital Jataniya
-

Raybornc
-

CoolJewel
-

LexiiMueller
-

ldscorpio1
-

Chef Mommy Nessa
-

Chef Academy Kano
-

Raghini Phad
-

Mousona Kanrar
-

Khady’s kitchen
-

White rice with vegetable stew
Blessing nnadozie Abj mom53
-

Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

Sashmita Sahoo -

Princess Amrah
-

Chef Academy Kano
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6975783









Comments