Steps
- 1
Da farko zaki ɗora ruwa a tukunya, idan yatafasa saiki saka lipton aciki
- 2
Saiki daka kanunfari da citta kizuba acikin ruwan
- 3
Saiki wanke na'a na'a kizuba aciki, ki yanka lemun tsami ki matsa ruwan kaɗan aciki
- 4
Idan yatafasa sosai sai kisa rariya kitace saiki juye ruwan a flask ko cup, idan zaa sha sai azuba sugar
- 5
Wannan tea ɗin yanada daɗi kuma yana maganin mura. Idan mutum naso zai iya ƙarawa da garlic watau tafarnuwa aciki idan dan maganin mura za'a sha
Similar Recipes
More Recipes
-

Lauki Thalipeeth (Bottle Gourd Flatbread)
Sangita Vyas
-

Angella Ambrose
-

Karthikeyan Nanjanavaram -

Easy Homemade Naan (Pan Method)
Phenny Sharon -

Cook1999 -

Supriya Devkar
-

Bhavnaben Adhiya
-

Suchitra S(Radhika S)
-

StephieCanCook
-

Cheesy Garlicky Potatoes Au Gratin, my way
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Dan Flynn
-

Niki Freeman
-

Chicken pot pie (for two pies)
Natalie Truscello
-

santoshbangar
-

KAITA'S KITCHEN
-

Matki Chi Usal (Moth Dal Curry)
Sadhana Mohindra
-

Nagalaxmi -

Asiyah Naveed Roghay
-

Besan or matar ki chatpati peetol
Versha Maheswari
-

Saswati das -

Blessing nnadozie Abj mom53
-

Brown rice flour phirni or pudding
Rita Mehta ( Super chef )
-

Shivani Singh
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7101208









Comments