Doya da fulawa with cabbage

I prepared it for my sister because to her,yam is bae❤
Doya da fulawa with cabbage
I prepared it for my sister because to her,yam is bae❤
Steps
- 1
Da farko Zaki fere doyan ki ki yanka su manya sai ki sa tukunya ki dora a wuta.Idan ya samu mintuna ya nuna sai sauke ki tsiyaye ki juye a kula ki ajiye.
- 2
Sai ki dauko fulawanki ki zuba a roba ko kwano, sannan ki jajjaga attarugu da albasanki ki zuba a kan fulawan, sannan ki kawo duk kayan dandanonki ki zuba tare da jan onganki.(Zaki iya amfani da jawa ko wani daga cikin nau'in kayan girkin maisa kala a madadin jan ongan)
- 3
Idan kin hada sai ki dauko ruwa ki kwaba wanna hadin fulawan.Za ki kwaba shi ba da kauri ba shi ba ruwa-ruwa ba.
- 4
Sai ki dora mai a wuta, sannan ki dauko doyanki kina kara yanka su dai-dai, sannan ki dinga sawa cikin wanna kullin fulawan kina sawa a mai kina soyawa.
Similar Recipes
More Recipes
-

Sprouted Green Moong Dal Tadka
Kumkum Chatterjee
-

Hara mung dal chilla (green lentils crepes)
tanveer sayed
-

Pumpkin Cinnamon Roll Focaccia
Kelsey Davis
-

Foodiegeektrish
-

Special Salted Dodo(Fried Plantain Slices)
Ifeoma Obianagha
-

Mad Cook
-

ifuchi
-

ifuchi
-

Sesame Coriander Pesto with Preserved Lemon
Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Kulsoom Bukhari
-

Gracious Kitchen
-

Yoggi
-

dougerythuggery
-

Ruqayyah Anchau
-

Azzahra's Kitchen
-

Hiroko Liston
-

Ruqayyah Anchau
-

Ruqayyah Anchau
-

Potatoes porridge with cabbage
Azzahra's Kitchen
-

Ms Jones
-

Azzahra's Kitchen
-

Azzahra's Kitchen









Comments