Yam and beans porridge

Yam and beans porridge
Steps
- 1
Da farko zaki fare doyan ki ki yayyanka kanana sai ki wanke ki ajiye.
- 2
Ki jajjaga attarugu da albasanki ki ajiye a gefe.sanna ki gyara waken ki debi dai dai Wanda zakiyi aiki da shi ki ajiye.
- 3
Sai ki dora tukunyan ki da ruwa akan wuta.Idan ruwan ki ya tafasa sai ki kawo wakenki ki zuba, sannan ki rufe yaci gaba da tafasa. Idan yasamu mintuna kaman goma ya dauko nuna sai ki sauke ki tsiyaye ki ajiye a gefe.
- 4
Sai ki kawo mai dinki ki zuba a tukunya ki dora a wuta ki soya sannan ki kawo kayan miyanki ki zuba kici gaba da soyawa.
- 5
Idan ya soyu sai ki kawo kuwa dan dai-dai ki zuba sannan ki kawo kayan dandanonki da kayan kamshi duk ki zuba sai ki rufe. Idan ya tafasa sai ki kawo doyan ki zuba sannan ki kawo wakenki shima ki zuba sannan ki rufe.
- 6
Zaki sa wuta dan dai-dai ki barshi yayita nuna a hankali har ya kammala nuna, shikenan sai ki sauke. Thanks
Similar Recipes
More Recipes
-

Falgooni Mangrola
-

Amrita Chakroborty
-

Jeremy Smith
-

Keshma Raichura
-

pinal Patel
-

Swati Sheth
-

Smoked Salmon, Mushroom & Cheddar Breakfast Skillet
Steve Mullett
-

chef Nidhi Bole
-

carrie
-

Coozy Life
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Shrimp tacos with home-made guacamole and fresh cream sauce
Aleksandra Gondek
-

Mato's Favorite Dishes
-

KAITA'S KITCHEN
-

Elisa Rodriguez -

KAITA'S KITCHEN
-

KAITA'S KITCHEN
-

Sanchita Das














Comments