Steps
- 1
Da farko za'a dauƙo lemu mai ƙanƙara, sai a yankashi ƙanana
- 2
Sai azuba ruwa a tuƙunya, sai a ɗauko brown sugar azuba acikin ruwan harya tafasa.
- 3
Sai a matse lemun tsami azuba acikin sugar syrup ɗin
- 4
Sai asa orange ɗin acikin blender aɗan ɗibi syrup ɗin kaɗan ayi blending, orange ɗin harda bayanshi zaa markaɗa, bayan angama blending sai a tace.
- 5
Bayan an tace sai azuba juice ɗin acikin syrup ɗin a motsa sannan sai asa a jug ko cup asa yayi sanyi ko kuma asa ƙanƙara aciki.
Similar Recipes
More Recipes
-

Marie Parkinson
-

Falgooni Mangrola
-

pinal Patel
-

Foxtail Millet Veg. Sushi Rolls - Fusion style
Bethica Das
-

Uzma Syed
-

Chicken and Mushroom Chinese Curry
John Carroll
-

Gluten Free butter Potato Puff Pastry
Dawnann68s
-

Tasty Veg Cooking
-

carrie
-

Coozy Life
-

Long spoon -

Sommy -

Fatimah Birma
-

Nisha Mehta
-

sandhya kumar
-

KAITA'S KITCHEN
-

harphsy_london -

B Rojas
-

Vina Upasani
-

Sakshi singh
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7146642













Comments